Dakin Watsa Labarai
SABABBIN LABARAI
2024 Karin Bayani na 6 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
A wannan karin bayani, za mu ga abin da zai taimaka mana mu ci-gaba da mai da hankali ga batun ba wa mutane damar soma yin nazarin Littafi Mai Tsarki.
SABABBIN LABARAI
2024 Karin Bayani na 6 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
A wannan karin bayani, za mu ga abin da zai taimaka mana mu ci-gaba da mai da hankali ga batun ba wa mutane damar soma yin nazarin Littafi Mai Tsarki.
2024 Karin Bayani na 5 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
A karin bayanin nan, za mu ga yadda za mu nuna cewa ba ma shakkar cewa Mulkin Allah ne kadai zai magance matsalolinmu a duniyar nan.
2024 Karin Bayani na 4 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
A wannan karin bayanin, za mu ga yadda ꞌyanꞌuwa maza da mata da aka saka a kurkuku suka “yi nasara a kan mugunta ta wurin aikata abin da yake mai kyau.”—Romawa 12:21.
2024 Karin Bayani na 3 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
A wannan karin bayanin, za mu tattauna kaꞌidodin Littafi Mai Tsarki da za su taimaka mana mu zaba adon da za mu yi ko kayan da za mu sa.
2024 Ƙarin Bayani na 2 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
A wannan ƙarin bayanin, za mu tattauna yadda Ubanmu da ke sama yake nuna cewa yana so “kowa ya zo ya tuba.” (2 Bit. 3:9) Za mu kuma koya game da gyare-gyaren da aka yi ga irin shigan da muke yi zuwa taro.
2024 Karin Bayani na 1 Daga Hukumar da Ke Kula Ayyukanmu
Za ku koya yadda kaunar da muke nuna wa mutane take motsa mu mu yi wa’azi da himma.
2023 Karin Bayani na 8 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Za ku koya yadda muke nuna cewa mu masu hidimar Allah ne ta irin adon da muka zaba mu yi da kuma yadda muke taimaka wa ’yan’uwa a ikilisiya su kasance da hadin kai.
2023 Karin Bayani na 7 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Za ka koya game da wani sabon littafi mai jigo Scriptures for Christian Living da kuma jigon shekara ta 2024.
2023 Karin Bayani na 6 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
A wannan shirin, wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya gabatar da ganawa mai ban karfafa da aka yi da Negede Teklemariam.
2023 Karin Bayani na 5 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
A wannan shirin, wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya gabatar da ganawa mai ban karfafa na Dennis Christensen da matarsa Irina.
2023 Karin Bayani na 4 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
A wannan shirin, wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya taimaka mana mu yi marmarin taron yanki na shekarar nan, ya kuma tattauna yadda Jehobah yake kare bangaskiyarmu.
2023 Karin Bayani na 3 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya bayyana yadda ’yan’uwa maza da mata suke mai da Jehobah wurin buyansu duk da kalubalai da matsalolin da suke fuskanta.
2023 Karin Bayani na 2 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyuknamu ya yi karin bayani game da ’yan’uwamu a kasar Turkiya, ya kuma yi wata ganawa mai ban karfafa.
2023 Karin Bayani na 1 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Muna karfafa ku ku kalli wannan bidiyon don ku ji sanarwa masu dadi da aka yi game da aikin gine-gine da ake yi a Ramapo da kuma ayyukan majagaba.
Shaidun Jehobah da Aka Tsare a Kurkuku Saboda Imaninsu—Bisa ga Kasa
A wasu lokuta ana tsare Shaidun Jehobah a kurkukun da yanayin wurin yake da wuyan zama saboda imaninsu da kuma bin ‘yancin da kowane dan Adam yake da shi.