Koma ka ga abin da ke ciki

Bayanai Game da Mu​—A Faɗin Duniya

  • 240—Ƙasashen da Shaidun Jehobah suke ibada

  • 9,043,460—Shaidun Jehobah

  • 7,480,146—Adadin nazarin Littafi Mai Tsarki da ake gudanarwa

  • 21,119,442—Mutanen da suka halarci Tunawa da Mutuwa Kristi

  • 118,767—Ikilisiyoyi

 

Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Mu mutane ne daga kabilu da kuma kasashe dabam-dabam. Watakila ka san mu da yin wa’azi, amma akwai wasu ayyuka masu muhimmanci da muke yi a yankunanmu.