Daga Tarihinmu
Ka karanta game da Shaidun Jehobah da kuma abubuwan da suke faruwa da su a zamanin nan.
Historical Overview
“Lokaci Mai Muhimmanci Sosai”
Hasumiyar Tsaro ta kira lokacin Tuna Mutuwar Kristi ‘lokaci mai muhimmanci sosai’ kuma ta karfafa masu karatu su yi taron. Ta yaya aka yi taron Tuna da Mutuwar Yesu a lokacin?
Ya Ga Cewa Masu Shirya Abincin Suna Kaunar Juna
Idan ka soma halartar manyan taron Shaidun Jehobah daga shekara 1990 zuwa yanzu, za ka yi mamakin sanin irin tsarin da muka bi cikin shekaru da dama.
Yadda Aka Soma Wa’azi a Kasar Portugal
Wadanne kalubale ne wadanda suka yi wa’azi da farko a Portugal suka magance?
1870 to 1918
Jawabi ga Jama’a Ya Sa Bishara Ta Yadu a Ireland
Mene ne ya tabbatar wa Dan’uwa C. T. Russell cewa birnin ya “isa girbi”?
“Na Taimaka wa Mutane Su San Jehobah”
Daliban Littafi Mai Tsarki ba su fahimci wasu abubuwa game da yin yaki a lokacin Yakin Duniya na Daya ba, amma halinsu ya kawo sakamako mai kyau.
1919 to 1930
“Wanda Aka Danka wa Aikin”
Wani abin da ya faru a shekara ta 1919 ya sa an soma wani aikin da ya shafi duniya baki daya.
“Muna Kara Kwazo da Kauna Fiye da Dā”
Bayan taron da Daliban Littafi Mai Tsarki suka yi a shekara ta 1922, ta yaya suka yi amfani da shawarar su yi “shelar mulkin da Mulkinsa”?
“Jehobah Ya Kawo Ku Faransa don Ku Koyi Gaskiya”
Yarjejeniyar shige da fice da Faransa da Polan suka yi a shekara ta 1919 ta haifar da sakamako da ba a zata ba.
1931 to Present
“Kada Ku Yarda Wani Abu Ya Hana Ku!”
A shekara ta 1930 zuwa 1939, masu hidima ta cikakken lokaci a Faransa sun kafa misali mai kyau na kasancewa da kwazo da kuma jimiri.
“Ba Abin da Zai Iya Hana Mu Yin Wa’azi”
Kafin shekara ta 1929, majagaba masu kwazo sun shiga kauyukan Ostareliya suna wa’azi a birane da garuruwan kasar.
“Yaushe Za Mu Yi Wani Babban Taro Kuma?”
Me ya sa karamin taro da aka yi a babban birnin Meziko a shekara ta 1932 yake da muhimmanci sosai?
“Masu Shela a Britaniya, Ku Kusance da Kwazo!”
Ba a samu karin masu shela ba a cikin shekaru goma! Mene ne ya taimaka a irin wannan yanayin?
Shin Shaidun Jehobah a Kasar Niyu Zilan Kiristoci Ne na Gaskiya Masu Son Zaman Lafiya?
A tsakanin 1940 da 1949, me ya sa aka dauki Shaidun Jehobah a matsayin hadari ga jama’a?
Sun Yi Iya Kokarinsu
Ta yaya Shaidun Jehobah suka taimaka wa ’yan’uwansu masu bi a Jamus nan da nan bayan yakin duniya na 2?
Ana Taimaka wa Mutane Su Iya Karatu
Hukumomi a kasashe da yawa suna yaba wa Shaidun Jehobah don kokarin da suke yi su koya wa mutane rubutu da karatu.