Abin Da Muke Da Shi A JW.ORG
AMSOSHIN TAMBAYOYI DAGA LITTAFI MAI TSARKI
Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Kula da Tsofaffi?
Littafi Mai Tsarki ya ba da shawarar da za ta iya taimaka wa masu kula da tsofaffi.
A jw.org, ka duba LABURARE > TALIFOFI > AMSOSHIN TAMBAYOYI DAGA LITTAFI MAI TSARKI.
LABARAI
Tafiya Zuwa Yankunan da Ke Kogin Maroni
Wasu Shaidu guda 13 sun je yin wa’azi ga wasu mutanen da ke dajin Amazon a Amirka ta Kudu.
A jw.org, ka duba LABURARE > TALIFOFI > LABARAN SHAIDUN JEHOBAH.