EZEKIYEL 21-23
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |Mutumin da Ya Cancanta Ne Zai Yi Sarauta
Yesu ne ya cancanci yin sarauta kuma hakan ya cika annabcin Ezekiyel.
-
Ge 49:10
Daga wane zuriya ne Almasihun ya fito?
-
2Sa 7:12, 16
Sarautar wa za ta dawwama har abada?
-
Daga ɓangaren waye ne Matta ya ambata zuriyar don ya nuna cewa Yesu ne ya cancanci yin sarauta?