16-22 ga Mayu
2 SAMA’ILA 1-3
Waƙa ta 103 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Me Za Mu Iya Koya Daga ‘Waƙar Baka’?”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Sam 1:26—Me ya sa Dauda ya kira Jonathan ‘ɗan’uwansa’? (it-1-E 369 sakin layi na 2)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Sam 3:1-16 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 3)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka bayyana wa mutumin yadda muke yin nazarin Littafi Mai Tsarki da mutane kyauta kuma ka ba shi katin jw.org. (th darasi na 20)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 04 batu na 5 da Wasu Sun Ce (th darasi na 19)
RAYUWAR KIRISTA
“Ƙauna Ba Ta Jin Daɗin Mugunta”: (minti 7) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Kada Mu Manta Yadda Ƙauna Take—Ba Ta Jin Daɗin Mugunta.
“Ƙauna Takan . . . Sa Zuciya Cikin Kowane Hali”: (minti 8) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Kada Mu Manta Yadda Ƙauna Take—Tana Sa Zuciya a Kowane Hali.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 04
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 2 da Addu’a